Arewa Kallo
Arewa Kallo Shafi Ne Dake kawo muku duk wani Abu daya shafi Harsh...
Contains ads
10 000+
Total Global Downloads-
Bundle ID
arewa.kallo -
Developer
Arewamedia - Apps -
Category
Entertainment -
Price
Free -
Update Time
Aug 26, 2024 -
600 Ratings
4.4117646
-
Bundle ID
arewa.kallo -
Developer
Arewamedia - Apps -
category
Entertainment
-
Price
Free -
Update Time
Aug 26, 2024 -
600 Ratings
4.4117646
Screenshots & Media
App Info
Description
Zaku iya Amfani Da Wannan Application din na Arewa Kallo, domin samun Fina Finai Fassarar Hausa Da Littattafan Hausa A Rubuce, Hausa Novels cikin sauki, Da samun ingantattun labarai na hausa Da Fina Finan indian hausa da hausa film sababbi da tsofaffi wanda baza ku samu A Ko ina ba, da wakokin hausa da musha dariya da labarai masu kayatarwa, cikin sauki.Wannan Application din ya tattara muku komai A guri daya, wanda Ya danganci harshen hausa na nishadantarwa da ilimantarwa, zaka iya karanta abubuwan da akasa akai sannan zaka iya downloading din abubuwan da suke A kai a wayarka,
abubuwan da suke cikin wannan application din sune karamar haka:
fina finai fassarar hausa
Littafan hausa Na soyayya Da na Yaki
Labaran Duniya
fina finan Hausa
musha dariya
wakokin hausa hiphop
hausa songs
wakokin hausa video da audio
musha dariya
fassarar sultan indian hausa
fassarar Hausa
makullin sirri
fassarar Arewa24
tarkon kauna
fassarar algaita
agent ragaf fassarar hausa
sapne suhane
dadin kowa sabon salo
kwana casa'in Arewa24
arewa trend
fina finan hausa
koyarwa da hausa
labaran duniya
Arewa Trending
hotunan hausawa
tattaunawa
nishadantarwa da yaren hausa
fadakarwa
da sauran su.
Duk wani abu daya danganci harshen hausa na nishadantarwa zaka sameshi a cikin wannan application din cikin sauki da sauri, musamman fina finai fassarar hausa wanda bazaka samesu ako ina ba, zaka iya samun su ne acikin wannan application na Arewa Kallo kadai,
ga wanda kuma bashi da wayar hannu ta android, zai iya shiga website din mu na
https://www.arewakallo.com
domin kallon duk wani abu da mukasa acikin wannan application na Arewa Kallo.
Labaran duniya;
. Labaran Kasuwanci da tattalin arziki;
. Labaran Siyasa
. Labaran Wasanni da Kwallon kafa
. Labaran Shakatawa
. Rahotanni cikin bidiyo da hotuna
. Hira da jarumai
. Labaran abubuwan da ke faruwa Yau Da Kullum.
Popular IAP
--Ranking Trend
Download Trend
Last 7 Days
Last 30 Days
Last 90 Days
Customize
More by【Arewamedia - Apps】
# | App | App Category | App Price | App Initial Release Date | |
1 |
Arewa Kallo
Arewamedia - Apps
|
Entertainment | Free | 14 févr. 2023 | |
2 |
Fassarar Hausa
Arewamedia - Apps
|
Entertainment | Free | 17 janv. 2023 |