Tarihin annabawa 25
Musulmai sun yarda da cewa, Annabi na farko kuma shine mutum na f...
Contains ads
10+
Total Global Downloads-
Bundle ID
tarihin.annabawa25 -
Developer
Abubakar Muhammad -
Category
Education -
Price
Free -
Update Time
Jan 18, 2024 -
0 Ratings
0
-
Bundle ID
tarihin.annabawa25 -
Developer
Abubakar Muhammad -
category
Education
-
Price
Free -
Update Time
Jan 18, 2024 -
0 Ratings
0
Screenshots & Media
App Info
Description
Musulmai sun yarda da cewa, Annabi na farko kuma shine mutum na farko da aka fara halitta Adam, wanda Allah Madaukakin Sarki ya halitta . Mafi yawan wahayoyi daga cikin 48 na Annabawa a Yahudanci da Annabawa a Kiristanci anfadesu a Qurani saidai da dan banbanci kadan, misali, Ilyas ana kiransa da (Elisha) da yahudanci, (Job) shine Ayyub, Isah kuma Isa, da sauransu. At Torah da akaba Annabi Musa ana kiranta daTorah da musulunci kuma Taurat, (Psalms) da akaba Annabi Dawuda) itace Zabura sukuma suke kira da (Zabur), sai littafin annabi Isah itace Injila (The Gospel).[1]Wanda ya banbanta a addinin musulunci shine Annabi Muhammad ibn ʿAbdullāh, wanda musulmai suka yarda da shine "Cikamakon Annabawa" (Khatam an-Nabiyyin, wato. Annabin karshe); kuma Quran ne aka saukar Masa amma ba bashi ya rubuta ta ba,[6] Musulmai sun yarda da cewar itace littafin karshe kuma ita Allah madaukaki ke tsare ta, daga samun wani canji, ragi, kari ko kutse acikin ta, to Annabi Muhammad shine manzo kuma annabin karshe.
Popular IAP
--Ranking Trend
Download Trend
Last 7 Days
Last 30 Days
Last 90 Days
Customize
More by【Abubakar Muhammad】
# | App | App Category | App Price | App Initial Release Date | |
1 |
Tarihin annabawa 25
Abubakar Muhammad
|
Education | Free | Jan 9, 2024 |