Littafin Hausa Hisnul Muslim
Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne m...
Contains ads
50 000+
Total Global Downloads-
Bundle ID
com.aaarsoftware.hausahisnulmuslim -
Developer
AAARSOFTWARE -
Category
Books & Reference -
Price
Free -
Update Time
Aug 22, 2024 -
91 Ratings
4.769231
-
Bundle ID
com.aaarsoftware.hausahisnulmuslim -
Developer
AAARSOFTWARE -
category
Books & Reference
-
Price
Free -
Update Time
Aug 22, 2024 -
91 Ratings
4.769231
Screenshots & Media
App Info
Description
*Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.*Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya. Wanda ya wallafa wannan littafin shi ne Sheikh Saeed bin Ali bin Wahf al-Qahtani. Wannan lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i in gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya, shi yasa mukayi amfani da wanna zamanin domin isar da wannan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ta yadda zaku iya karanta duk wata adu'a da kuke bukatar ku karanta... a duk inda kuke, Kuma wannan littafin an fassarashi ne a hausar-Ajami(wato karanta larabci a kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda zakasan ma'anar abinda ka karanta. Allah muke roko da ya bamu ladar wannan aiki duniya da lahira. Amin
Popular IAP
--Ranking Trend
Download Trend
Last 7 Days
Last 30 Days
Last 90 Days
Customize
More by【AAARSOFTWARE】
# | App | App Category | App Price | App Initial Release Date | |
1 |
فتح الجواد في شرح الإرشاد
AAARSOFTWARE
|
Books & Reference | Free | 15 déc. 2022 | |
2 |
Littafin Hausa Hisnul Muslim
AAARSOFTWARE
|
Books & Reference | Free | 25 mai 2020 | |
3 |
متن الرسالة
AAARSOFTWARE
|
Books & Reference | Free | 14 avr. 2020 | |
4 |
Mukhtasar Al-Akhdari (Arabic)
AAARSOFTWARE
|
Books & Reference | Free | 23 déc. 2020 |