Super AceAmfanin Zuma Da Girfa
Kadan Daga Cikin Amfanin Zuma Da Garin Girfa
Contains ads
50,000+
Total Global Downloads-
Bundle ID
com.amfanin.zuma.girfa -
Developer
Abrahamjr -
Category
Health & Fitness -
Price
Free -
Update Time
Sep 27, 2024 -
61 Ratings
4.295082
-
Bundle ID
com.amfanin.zuma.girfa -
Developer
Abrahamjr -
category
Health & Fitness
-
Price
Free -
Update Time
Sep 27, 2024 -
61 Ratings
4.295082
Screenshots & Media
App Info
Description
AMFANIN ZUMA GA DAN ADAMZuma wani irin abinci ne mai zaki kamar shigen suga wanda kudan-zuma ke samarwa daga furen itace ko shuka -wato wani romon sinadari dake cikin furen itace ko shuka da kudan-zuma ke tsotsowa (nectar) domin sarrafa ruwan zuma. Mutane na amfani da zuma a matsayin abinci ko magani. Sabili da muhimmancin zuma, a cikin surorin Alqur'ani maigirma - akwai surah mai sunan kudan zuma - wato Surat An- Nahl. Allah (S.W.A.) ya bayyana mana muhimmancin zuma ga rayuwar 'dan adam a cikin wannan surah " ...waraka ce ga mutane." (An Nahl: 69).
Hakika kuma Manzon Allah (S.A.W.) ya bayyana mana muhimmancin ta a wasu hadisai.
Don haka, zuma nada amfani ga lafiya kamar haka:
1. Tana kashe cutar bakteriya da fangas (bacteria & fungus) da kuma bada kariya daga kamuwa da ciwon-daji. Bincike ya nuna cewa zuma mai duhu-duhu tafi wannan amfanin.
2. Tana warkar da ciwo ko gyambo idan ana shafawa ko sha.
3. Tana taimaka ma mai-mura, tari , atishawa da sauran matsalolin sanyi.
4. Maganin gudawa ce.
5. Maganin gyambon ciki - Ulcer.
6. Tana karfafa garkuwar jiki.
7. Tana rage hadarin kamuwa daga cututtukan zuciya, musamman idan aka hadata da Kirfat (cinnamon).
8. Tana sanya kuzari a jiki.
9. Tana rage nauyin kiba. Shan ruwa mai-`dumi da lemun tsami tare da zuma kafin aci komi da safe zai taimaka wajen rage `kiba.
10. Tana saukaka narkewar abinci ga masu fama da rashin narkewar abinci.
11. Tana rage kumburi mai sanya waje yayi kalar ja da radadin ciwo.
12. Tana kyautata lafiyar kwalwa.
* Amfanin Zuma
* Amfanin Girfa (Cinnamon Powder)
* Honey
* Cinannamon Powder
* Menene Cinnamon Powder a Hausa
kada ku manta kuyi rate na wannan app
13. Tana gyara fata da rage kurajen
fuska (pimples) idan ana shafa ta.
Popular IAP
--Version History
Version | Time |
5.1.2 | Sep 27, 2024 |
5.1.0 | Aug 25, 2024 |
5.0.0 | Aug 12, 2023 |
Preparing
Ranking Trend
Download Trend
Last 7 Days
Last 30 Days
Last 90 Days
Customize
More by【Abrahamjr】
# | App | App Category | App Price | App Initial Release Date | |
1 |
Fagen Nishadi Da Barkwanci
Abrahamjr
|
Comics | Free | Jun 8, 2018 | |
2 |
Littafin Kawa'idi Audio
Abrahamjr
|
Education | Free | Dec 30, 2023 | |
3 |
Wakokin Labarina
Abrahamjr
|
Music & Audio | Free | Feb 26, 2024 | |
4 |
Super AceAmfanin Zuma Da Girfa
Abrahamjr
|
Health & Fitness | Free | Dec 16, 2020 | |
5 |
Abincin Gargajiya Na Hausawa
Abrahamjr
|
Food & Beverage | Free | Dec 16, 2020 | |
6 |
GOLDEN EMPIRE
Abrahamjr
|
Health & Fitness | Free | Dec 16, 2020 |