Biyayya Ga Mahaifa Evo
Tasirin Da Kuma Amfanin Biyayya Zuwaga Iyaye
Contains ads
10,000+
Total Global Downloads-
Bundle ID
com.andromo.dev701988.app885511 -
Developer
Abrahamjr -
Category
Books & Reference -
Price
Free -
Update Time
Oct 10, 2024 -
0 Ratings
0
-
Bundle ID
com.andromo.dev701988.app885511 -
Developer
Abrahamjr -
category
Books & Reference
-
Price
Free -
Update Time
Oct 10, 2024 -
0 Ratings
0
Screenshots & Media
App Info
Description
Abdullahi RA yace Na tambayi Manzon Allah SAW cewa wane aikine Allah mai girma da daukaka yafi so sai yace Sallah akan lokacinta sai nace sannan me Sai yace Bin Iyaye sai nace sannan me Sai yace Sannan Jihadi don daukaka kalmar Allah. Sannan yace ya fada mun wainnan abubuwan kuma da naso ya karamun da ya karamin.Abdullahi bin Umar RA yace Yardan Allah yana cikin yardan iyaye kuma fushin Allah yana cikin fushin iyaye Wato wanda iyayensa suka yarda dashi to Allah zai yarda shi haka ma idan iyayensa suna fushi dashi to Allah ma yana fushi dashi.
A wani hadisin kuma Abdullahi dan Abbas yace Lallai ni ban san wani aiki wanda yafi kusanci zuwa ga Allah ba fiye da biyayya
ga Mahaifiya Duka hadisan suna cikin Al-Adabul Mufrad.
Allah kasa mu kasance masu farantama Iyayen mu
Popular IAP
--Ranking Trend
Download Trend
Last 7 Days
Last 30 Days
Last 90 Days
Customize
More by【Abrahamjr】
# | App | App Category | App Price | App Initial Release Date | |
1 |
Fagen Nishadi Da Barkwanci
Abrahamjr
|
Comics | Free | Jun 8, 2018 | |
2 |
Littafin Kawa'idi Audio
Abrahamjr
|
Education | Free | Dec 30, 2023 | |
3 |
Wakokin Labarina
Abrahamjr
|
Music & Audio | Free | Feb 26, 2024 | |
4 |
Kundin Tarihi Sheikh Daurawa
Abrahamjr
|
Education | Free | Mar 1, 2024 | |
5 |
Biyayya Ga Mahaifa Evo
Abrahamjr
|
Books & Reference | Free | Nov 25, 2018 |